Wannan lemun haddiyar lemu ce wadda ake hada ta da strawberry,abarba,madaran kwakwa.Yana da saukin hadawa kuma yana da daddin sha.
ABUBUWAN BUKATA SUNE:
- Abarba mai kankara
- Strawberry mai kankara
- Madaram ruwa
- Sigar
- Madaran kwakwa (coconut milk)
- Lemun zaki
- Lemun tsami
- Vanilla extract
- Kankara (ice cubes)
YADDA AKE HADA LEMUN:
- Da farko zamu samu blendan mu mai karfi wadda zai iya markade kankara tabbatar abun markaden mu watto blender in yana da kyau da karfin da zai markade.
- Sai mu zuba abarban mu wadda muka yanka kanana yayyi kankara acikin abun markade(blender).               Â
- Zamu dauko strawberry inmu mai kankara mu sa a ciki, sai mu sa lemun tsami, vanilla flavor,sugar, madara, lemun zaki,madaran kwakwa da kankara duk a ciki mu markade.
- Bayan mun markade ya markadu toh lemun strawberry pina coladan mu ya hadu.
By: Firdausi Musa Dantsoho