Thursday, January 27, 2022

Hanya mafi sauƙi don hadda Nkwobi mai daɗi

0
    Yawanci, ana amfani da kanwa don haɗa shi, amma za ku iya maye gurbinsa  da abun da aka fi sani da ncha ko ngo wanda...

Kwadon Zogale.                 

0
   An ce zogale yana taimakawa rage yawan sukari na jini kuma yana taimakawa rage matsalolin da suka shafi ciwon sukari. Hakanan yana taimaka rage...

Hanyoyi 5 da zaku sarrafa  plantain inku  don ci

0
    Ina ma’abotan son cin plantain? Ga naku nan waɗannan su ne hanyoyi daban -daban na dafa plantain inku. Plantain ba su da tsawon rai. Kafin...

YADDA AKE HADA LEMUN VIRGIN STRAWBERRY PINA COLADA

0
Wannan lemun haddiyar lemu ce wadda ake hada ta da strawberry,abarba,madaran kwakwa.Yana da saukin hadawa kuma yana da daddin sha. ABUBUWAN BUKATA SUNE: Abarba mai...

YADDA AKE HADA CHOCOLATE MILK SHAKE

0
    ABUBUWAN BUKATA SUNE: Kankara ( ice cubes) Chocolate ice cream da vanilla ice cream ludayi daddaya Madaran ruwa kofi daya Sigar cokali biyu Coco...

OREO MILKSHAKE

0
ABUBUWAN BUKATA SUNE: Kankara Biskit in oreo guda takwas Ice cream ludayi biyu Siga cokali biyu Madaran ruwa kofi daya YADDA AKE HADA OREO MILKSHAKE ...

MATAKAI DA ZA’A BI WAJAN HADA FANKE(PUFF-PUFF)

0
  Puff puff sananen abinci ne a kasar Nigeria, wadda yawanci za’a gan ana saidawa a hanya a kasar Nigeria. Shi puff puff ya kasance abinci...

YADDA AKE  HADA MIYAN CREAMY CHICKEN SOUP

0
Creamy chicken soup miya ne da  yake da saukin hadawa ga daddi kuma baya bukatan kasha kudi domin hadasa. Shi wannan miyan yana da daddin...

Yadda ake hadda miyan karas

0
Miyan karas, miya ne dake cike da dandano, kuma miya ne da idan kika gwada zaki so ki kara. Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan...

Yadda ake hada lemun pina colada

0
Ayau, zamu kawo maku yadda ake hadda lemu mai daddi da saukin haddawa.shi wannan lemun babu giya a ciki ko kadan kuma zamuyi amfanin...