Mamallakiyar Gidan Jarida da Tashar Tozali, ta taya ‘Yan Najeriya murnar cika shekaru 65 a tafarkin Demokradiyya, a inda ta taya Gombawa murnar cika shekaru 29 a tafarkin Demokradiyyar bayan samar da jihar a shekarar 1996.
ta Mika dimbin godiyar ta ga gwamnati Jihar Gombe karkashin Muhammad Inuwa Yahya tare da masarautar Jihar Gombe da daukacin Al ummar gombawa Bisa gudunmawa dakuma hadin kansu wajen samar da zaman Lafiya a Jihar Gombe dakuma kasa baki daya.
Adan haka take qara tunasar da Al ummar Gombe wato gombawa diban fara da su cigaba da taya gwamnatin jihar da addua Bisa dinbum ayyukan raya kasa domin cigaban jihar Dama kasar baki daya.
Tozali TV Idonku ako ina.
Hafsat Ibrahim



