Kotu ta aike da wata mata gidan Yari kan zargin ta da yanke...

0
Kotun majistret mai lamba 54 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola a jihar Kano, ta fara sauraron wata ƙara wadda ƴan sanda suka...

Kotu ta hana ‘Yan Sanda da SSS da Kuma Sojoji Daga Korar Sarki Sanusi...

0
Mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta babbar kotun Kano da ke zamanta a kan titin Miller, ta hana ‘yan sanda da hukumar tsaro ta...

Majalisar Dattawa ta janye dakatarwar da ta yi wa Sanata Abdul Ningi, kuma ta...

0
Majalisar Dattawan Najeriya ta yafe wa Sanata Abdul Ahmed Ningi tare da janye dakatarwar da ta yi masa tun daga ranar 12 ga watan...

Kano: Lauyoyin Arewa sun bi sahun kutun Tarayya na baiwa Gwamna kano Wa’adin Sa’o’i...

0
Kano: Lauyoyin Arewa Sun Baiwa Gwamna Yusuf Wa'adin Sa'o'i 48 Ya Janye Batun Sanusi ya dawo da Aminu Wata kungiyar lauyoyi daga...

Sojoji sun sake buɗe rukunin shagunan Banex a Abuja

0
Rundunar sojin ƙasan Najeriya ta tabbatar da sake buɗe rukunin shagunan kasuwanci na Banex da ke unguwar Wuse 2 a Abuja bayan rufe su...

Jawabin Sarkin kano Sanusi Lamido Sunusi 11.

0
Muhammadu Sanusi ll ya ce da an bar batun rarraba masarautu a Kano, to da an ci gaba da rarraba masarautu a jihar kenan. ”Da...

Gwamnan kano ya bawa Sarki Sanusi takaddar shedar zamansa sarki,Sannan yayi martani ...

0
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce sun bi dukkan ƙa'idojin da suka dace wajen soke dokar masarautun jihar.   Gwamnan ya bayyana hakan ne...

Shin me zaku tuna a lokacin da aka sauke Sarki Sanusi Muhammad Sunusi 11...

0
Muhammadu Sanusi na biyu wanda ke jawabi lokacin da majalisar malaman Sunna daga Kano ta kai mashi ziyara a masaukin shi na Kaduna, ya...

DA DUMI-DUMI:Sarkin kano Sunusi Muhammad Sunusi 11 shine halastacce Sarki a Jihar kano.

0
DA DUMI-DUMI Gwamnan Kano ya tabbatar da nadin Khalifa Muhammadu Sanusi II a matsayin Gwamnan Kano, ya ba tsoffin sarakuna Sa'o'i 48 su fice da...