DA DUMI-DUMI: Jami’an DSS sun mamaye fadar Sarkin Kano, yayin da ake zancen sabon...
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun kai farmaki fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a daidai lokacin da jita-jitar tsige Sarkin ta yi...
Majalisar Dokokin jihar kano ta rushe dokar kafa Masarautu biyar
Majalisar Dokokin jihar kano ta rushe dokar kafa Masarautu biyar da aka yi tare da maye gurbinta da sabuwar dokar marautar kano guda daya...
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Kano ta maida Sanusi Lamido Sanusi bisa karagar Sarautar Kano.
Daga Fiddausi Umar Aliyu
Wata majiya mai tushe ta tabbatar wa da LEADERSHIP cewar an dawo da Sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano.
Wannan...
An rushe sarakunan jihar Kano
Majalisar dokokin jihar Kano Amince inda ta rushe sarakuna biyar baki daya a jihar.
Hakan na nuni da cewar yanzu haka babu sarki a jihar...
Yadda ta wakana a ziyarar Gwamnan jihar Gombe fadar Shugaban Ƙasa dake...
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa kuma Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya jaddada goyon bayan sa akan batun kafa 'yan sandan Jihohi a...
Har yanzu ana zaman dari-dari a kasuwar banex plaza dake Abuja.
Da yake mayar da martani game da lamarin a ranar Talata, kakakin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya, Manjo-Janar Onyema Nwachukwu, ya bayyana cewa an...
Kotu tayi umarnin A like sammaci A kofar gidan fitacciyar yar siyasar jihar kano...
Babbar kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a Shahuci Kano, karkashin jgaorancin mai shari’a Malam Abdu Abdullahi Wayya, ta bada umarnin ayi sammacin...
PRESS STATEMENT: GOV. LAWAL FLAGS OFF DISTRIBUTION OF TONNES OF ASSORTED COMMODITIES TO VULNERABLE...
PRESS STATEMENT: GOV. LAWAL FLAGS OFF DISTRIBUTION OF TONNES OF ASSORTED COMMODITIES TO VULNERABLE HOUSEHOLDS IN ZAMFAR
Governor Dauda Lawal has flagged off the distribution...
Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar Da Shirin ASSEP don haɓaka Ilimi da Sana’o’i
Daga Yunusa Isah kumo
Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Da Gwamna Inuwa Da Sauran Shugabannin Arewa Maso Gabas Sun Ƙaddamar Da Shirin ASSEP Don Haɓaka Ilimi...
Mataimakin Shugaban kasa da kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas a yau, wajen ƙaddamar da...
Daga Yunusa Isah kumo
Gwamnan Gombe Ya bi Sahun Mataimakin Shugaban Ƙasa Da Sauran Gwamnonin Arewa Maso Gabas Wajen Ƙaddamar da Sabon Gidan Gwamnatin Jihar...