Mutum Bakwai Sun Mutu Bayan Shan Shayi Da Aka Sa Kwaya A Wajen Daurin Auren A Kano

0
  Mutane 7 ne ake fargabar an kashe tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an...

Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sarkin Ilorin A Matsayin Shugaban BUK

0
An nada Sarkin Ilorin kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kwara, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari CFR, a matsayin Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano.   News Point...

Shin wanni yanki ne ya dace ya samar da shugaban majalisar dattawa?

0
  Za a yi hasashen fitowar shugaban majalisar dattijai na majalisar wakilai ta 10 a kan wasu abubuwa da dama. Bayan zaben shugaban kasa da na...

ICAN Ta Karrama Yahaya Kansila Da lambar yabon girmamawa

0
Cibiyar Kula da Akantoci ta Najeriya (ICAN) ta karrama wani hamshakin attajiri kuma mai taimakon jama’a, Dakta Usman Yahaya Kansila, babban jami’in gudanarwa na...

Hukumar NBTE Ta Tada Kura Kan Yaduwar Cibiyoyin Kiwon Lafiya Ba Bisa Doka Ba A Najeriya

0
    Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa NBTE ta koka kan yadda cibiyoyin kiwon lafiya da kwalejoji ba bisa doka ba ke ci gaba da yaduwa...

Muhuyi Magaji Ya Karbi Naira Miliyan 5.7 Bayan Kotu Ta Tilastawa Gov. Ganduje

0
Korarren shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya tabbatar da biyansa kudi N5,713,891.22 daga asusun...

Zababben shugaban kasa ya yi ganawar sirri da Betara

0
A ranar Talata ne dan takarar shugaban kasa a majalisar wakilai ta 10, Muktar Betara, ya yi wata ganawar sirri da zababben shugaban kasa,...

Rikici yayin da INEC ta musanta bayyana Binani a matsayin wanda ta lashe zaben...

0
  Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta musanta bayyana Aisha Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan jihar Adamawa. Naija News ta...

Kotun jihar Kano ta yanke wa kaza hukuncin kisa

0
Wata kotun majistare da ke Gidan Murtala a jihar Kano, ta bayar da umarnin kashe wani zakara bisa zarginsa da haifar da hayaniya a...

Yar majalisar wakilai ta shiga jerin maza masu neman kujeran kakkakin majalisar wakilai ta...

0
Yar Majalisar Wakilai Miriam Onuhoa (APC-Imo) ta bayyana sha’awarta ta tsayawa takarar Shugaban Majalisar Wakilai ta Majalisar Wakilai ta 10 gabanin kaddamar da ita...