Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...
Hauhawar Farashin Dala: Dillalan Man Fetur Sun Bada Shawarar Karin Kudin Man Fetur Zuwa...
Yan kasuwar mai, a ranar Lahadin , sun nuna cewa farashin Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur, zai tashi tsakanin...
Sojojin Nijar za su gurfanar da Mohamed Bazoum a gaban kuliya bisa laifin cin...
Rundunar sojan Nijar ta ce za ta gurfanar da hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum bisa laifin cin amanar kasa, sa'o'i bayan da kungiyar manyan...
Rahotanni sun bayyana cewa El-Rufai ya janye sha’awar zama Minista
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya janye sha’awar sa na kasancewa cikin majalisar ministocin shugaba Bola Tinubu, PREMIUM TIMES za ta iya kawo...
Kotu Ta Ba da belin Emefiele akan N20m
An bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan kudi naira miliyan 20.
Sharadin belin ya hada da gabatar da wanda...
Rundunar sojin saman Najeriya Ba Ta Daukan Ma’aikata – Kakakin
Rundunar sojin saman Najeriya ta yi watsi da wani tallan daukar ma'aikata da ake yadawa a shafukan sada zumunta a matsayin na bogi da...
Karin Farashin Man Fetur: Gwamnatin tarayy Na Aiki Don Sauƙaƙe Radaddin da yan Najeriya...
Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) George Akume yana tabbatar wa ‘yan Najeriya shirin gwamnati na rage radadin tashin farashin man fetur.
Tun bayan cire tallafin man...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya Nada Farfesoshi Biyu, Dan Ajimobi, Dan Jarida, Da Wasu...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Jibrin Barau, ya nada Farfesa Muhammad Ibn Abdullahi a matsayin shugaban ma’aikata; Farfesa Bashir Muhammad Fagge, Mashawarci na Musamman...
Gwamnatin Legas ta yi karin haske game da binne mutane 103 da ENDSARS ta...
Gwamnatin jihar Legas ta yi martani kan wata takarda da aka wallafa da ke nuna amincewarta da N61,285,000 don gudanar da jana’izar mutane 103...
Bayan Shekaru 27, ‘Yan sandan Amurka Sun Bude Bincike Kan Kisan Tupac, Sun Fara...
Yan sanda a Nevada sun tabbatar da cewa sun bayar da sammacin bincike a wannan makon dangane da kisan gillar da aka yi wa...