Kimanin mahaya 850 ne suka halarci horon tilas DTRS a Abuja.
Hukumar babban birnin tarayya FCTA ta bayyana cewa kimanin motoci 21, 438 ne suka fadi gwajin cancantar hanya a Abuja tsakanin watan Janairu zuwa...
Sheikh Abduljabbar Nasiru Has Been Sentenced To Death By Hanging!
The High Court of Islamic Sharia in Kano state has sentenced Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara to death by hanging after he was found guilty...
An Saki Tsohon Minista Ikira Aliyu Bilbis Daga Gidan Yari
An saki tsohon ministan yada labarai, Alhaji Ikra Aliyu Bilbis daga gidan yari. Naija News ta ruwaito cewa an damke jigo na jam’iyyar PDP...
Gwamnatin Buhari Ta Bude Gadar Neja ta Biyu Na Tsawon Kwanaki 30
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ce za a bude gadar Neja ta biyu na tsawon wata guda.
Naija News ta rahoto cewa Ministan Ayyuka...
Da Duminsa: Jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki ya rasu
Rahotanni da ke fitowa a safiyar ranar Alhamis sun tabbatar da cewa jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki, ya rasu. Naija News ta...
Masu ruwa da tsaki sun yi kira da a fadada ayyukan tsara iyali
Yayin da Najeriya ke fitar da dabarun cimma manufofinta na Tsarin Iyali nan da shekarar 2030, FP 2030, masu ruwa da tsaki a fannin...
Jerin Kasashen Afirka 4 da suka kai wasan daf da na kusa da karshe...
Bayan shekaru 92 da yunkurin 49, wata tawagar Afirka ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya.
Morocco ta zama tawaga...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa,EFCC ta karyata rahotannin da ke yawo a...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ofishin Makurdi, ta karyata rahoton da ke yawo a kafafen...
Hukumar kula da gine-gine a Abuja ta rusa wasu gidaje da aka gina ba...
Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya (FCTA) ta sake kaddamar da yaki da masu ci gaba da gudanar da ayyuka a yankin...
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Hon. Yakubu Dogara, ya yabawa Shugaba Muhammadu Buhari bisa sauye-sauyen...
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Honarabul Yakubu Dogara, ya yaba wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa ga sauye-sauyen da ya yi a harkar zabe a...












