FCTA ta bayyana sabbin Ka’idoji don ayyukan Makaranta

0
A ci gaba da kokarinta na ganin an samar da ingantaccen ilimi ga mazauna birnin tarayya Abuja, hukumar babban birnin tarayya Abuja ta fitar...

JUAC COMMENDED THE FCT MINISTER MALAM MUHAMMAD MUSA BELLO FOR HIS TREMENDOUS SUPPORT.

0
The Joint Union Action Committee (JUAC), the umbrella body of the various employees’ unions in the Federal Capital Territory Administration (FCTA) has commended the...

A YAU JAM’IYYAR MAI MULKI KE GUDANAR DA BABBAN TARON TA NA KASA A...

0
A yau asabar 26 ga watan maris 2022 ne Jamm'iyar da ke mulki APC ke gudanar da babban taron ta na kasa. Yan taka shida...

HAJJIN 2022: FCT MPWB TANA GUDANAR DA JAGORANTAR MAHAJJATA HARSHE 7.

0
SANARWA HAJJIN 2022: FCT MPWB TANA GUDANAR DA JAGORANTAR MAHAJJATA HARSHE 7. Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Abuja, za ta...

Hukumar EFCC ta ba da beli ga gwamna Obiano.

0
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ba da beli ga tsohon Gwamnar jahar Anambra Mr Willie Obiano bayan ya...

MINISTAN FCT YA YIWA DALIBAN FCT KYAUTA A FASAHA DA KIMIYA..

0
1.   Mai girma. Ministan babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello ya yabawa daliban makarantar sakandiren kimiyyar gwamnati dake yankin Garki,da Gwagwalada a bisa nasarar...

Ziyara akan kasuwanci tsakanin Nahiyar Arab da Najeriya

0
. Kokarin da Gwamnatin FCT ke yi na ganin an saka hannun jarin kasashen waje kai tsaye zuwa babban birnin tarayya yana samun sakamako...

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, Ya sai fom na tsayawa takaran shugabancin Kasa

0
Jamm'iyar PDP a taron ta na majalisar zartarwa ta kasa da ta gudanar a Abuja da yammacin larabar da ta gabata, ta bayyana cewa...

ASUU TA KARA TSAWAITA YAJIN AIKI DA SATI TAKWAS.

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kara tsawaita yajin aikin da take yi da makwanni takwas bayan da Gwamnatin Tarayya ta gaza yin gamsasshen magance duk wasu batutuwan...

ASUU TA ZARGI SHUGABA BUHARI,KUMA TA CI ALWASHIN BA ZATA SAKE ZAMA DA GWAMNATIN...

0
  A Yayin da ‘yan Nijeriya ke nuna bacin ran su kan tallafin dala miliyan 1 da shugaban kasa muhammadu Buhari ya bayar ga kasar...