Friday, September 29, 2023

Kiwon Lafiya: Bagudu ya amince da zaftare kashi 3% daga albashin ma’aikatan gwamnati

0
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya amince a cire kashi 3% na albashin ma'aikatan gwamnatin jiharsa a karkashin shirin inshoran lafiya na Kebbi...

Gwamnatin tarayya ta fara bada hutun haihuwa ga ma’aikatan gwamnati maza

0
Gwamnatin tarayya ta amince da fara hutun haihuwa na kwanaki 14 ga ma’aikatan gwamnatin tarayya maza. An ce hutun haihuwa na jami’an maza da matansu...

Allah Zai Zabar mana Shugaban Najeriya Na Gaba, Oba Na Benin Ya Gayawa Atiku

0
Oba na Benin, Oba Ewuare II, a ranar Asabar, ya shaidawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar People’s Democratic Party, Alhaji Abubakar Atiku, cewa...

JAHAR GOMBE YA KARBI BAKONCIN MASU RUWA DA TSAKI,YAYIN DA GWAMNA INUWA YAHAYA YA...

0
A jiya ne jahar Gombe ta karbi bakwancin manya manya wakilan Gwamnati, masu rike da madafun iko,Masu ruwa da tsaki,manyan attajiai da Malaman addini...

Jerin Kasashen Afirka Da Suka Samu ‘Yancin Kai Karkashin Sarautar marigayiya Sarauniya Elizabeth.

0
Sarautar Sarauniya Elizabeth a matsayin sarautar Biritaniya na cike da dimbin abubuwan gado na dadewa A cikin shekaru 70 da ta yi mulki a matsayinta...

Yajin aikin ASUU: ma’aikcin jami’a ya kashe kansa saboda wahala

0
Wani ma’aikacin jami’ar Benin (UNIBEN) mai suna Carter Oshodin ya kashe kansa a jihar Edo bisa zargin wahala. DAILY POST ta tattaro cewa marigayin yana...

Da Duminsa : Sarauniya Elizabeth II ta mutu, Fadar Buckingham ta sanar

0
Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu, wacce ta fi dadewa a kan karagar mulki wacce ta shafe shekaru 70 tana mulki, ta rasu ne a...

Jamiyyar PDP na jan hankalin kan bidiyon ‘ta’addanci’ na Yahaya Bello

0
Yayin da kasar nan ke shirin tunkarar zaben shekara ta 2023, wani kalaman ta'addanci da ake zargin gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi dayi...

Zamfara: An sako masu ibada 43 da aka sace

0
Akalla masu ibada arba'in da uku da aka sace a jihar Zamfara, sun samu 'yancinsu. Wannan dai na zuwa ne kwanaki biyar bayan da wasu...

DA DUMI-DUMI: SSANU da NASU sun dakatar da yajin aikin bayan ganawa da Ministan...

0
A yau Asabar ne kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya (SSANU) da kungiyar masu zaman kansu ta NASU suka dakatar da yajin aikin da suke...