Bayanan Naira: yan majalisan Wakilai Sun Yi Barazanar Bayar Da Hukuncin Kamo Emefiele da Shugabannin...
Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar bayar da sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da wasu daraktocin bankunan kan...



