Hukumar NCDC ta tabbatar da cutar COVID-19 42.

0
25

 

Biyo bayan bullar cutar COVID-19 a kasashe daban-daban, Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da samun karin mutane 42 da suka kamu da cutar COVID-19 a kasar cikin makonni biyu.

Hukumar lafiya ta bayyana cewa jihar Legas ta samu mutum 27 da suka kamu da cutar Edo, Kano, Nasarawa, Kaduna, Plateau da Babban Birnin Tarayya ne suka ba da gudummawar sauran adadin.

Wasu kararrakin da aka samu tsakanin 31 ga Disamba, 2022 zuwa 13 ga Janairu, ya kawo jimlar COVID-19 a kasar 266,492.

 

Daga Safrat Gani