Monday, December 4, 2023

Hukumar babban birnin tarayya ta bayyana kudirinta na ganin an samar da ingantaccen ilimi...

0
Sakataren ilimi na babban birnin tarayya Abuja, Dokta Danlami Hayyo, ya bayyana hakan, a lokacin da yake kaddamar da littafin kulab din jinsi na...

MY PERSONAL STATEMENT ON MY NYSC STATUS AS A SERVING MINISTER:HANNATU MUSAWA.

0
PRESS STATEMENT MY PERSONAL STATEMENT ON MY NYSC STATUS AS A SERVING MINISTER The last couple of days have witnessed barrage of media attacks and misinformation...

Bayan Shekaru 27, ‘Yan sandan Amurka Sun Bude Bincike Kan Kisan Tupac, Sun Fara...

0
Yan sanda a Nevada sun tabbatar da cewa sun bayar da sammacin bincike a wannan makon dangane da kisan gillar da aka yi wa...

Rikici ya kunno kai yayin da korarren shugaban Kasuwannin Abuja ya kulle sabon...

0
A halin yanzu dai ana zaman dar-dar a babban ofishin kasuwanni na Abuja  Market Management Limited (AMML) daya daga cikin hukumomin samar da kudaden...

Ko a jiki na game da sake dawo da binciken bidiyon dala:In ji Ganduje.

0
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na ci gaba da...

Ku Bayyana Kadarorinku Yanzu, Gwamnan Kano Ya Fadawa Kwamishinonin

0
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya umurci daukacin wadanda aka nada na kwamishinoni 19 da...

Buhari zai dawo kwanaki kafin a mika mulki a ranar 29 ga Mayu; Likitan...

0
  Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kasance a birnin Landan na tsawon mako guda bisa umarnin likitan hakori wanda ya fara duba sa. Shugaban zai dawo ne, kwanaki...

Hukumar NBTE Ta Tada Kura Kan Yaduwar Cibiyoyin Kiwon Lafiya Ba Bisa Doka Ba A Najeriya

0
    Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa NBTE ta koka kan yadda cibiyoyin kiwon lafiya da kwalejoji ba bisa doka ba ke ci gaba da yaduwa...

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Angwance.

0
DA ƊUMI-ƊUMINSA: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Angwance Da safiyar wannan rana ta Juma'a 6 ga watan 1 na shekara ta 2023 aka ɗaura...

Ma’aikatar tallace-tallace na DOAS tace ta yi asarar Naira miliyan 500 na kudaden shiga...

0
Ma’aikatar Tallace-tallacen Waje da Sa hannu (DOAS), Hukumar Babban birnin tarayya ta bayyana cewa gwamnatin ta yi asarar kusan Naira miliyan 500 na kudaden...