Kwalliyar Jeans!

0
54
Jeans, wandon kaita kwalliya ne da aka fi sanin shi a kallar shudi. Ana yin sa ne da yadi mai karfi tun ba a yau ba; amman yanzu zamani ya sa ana yin wandon jeans da yaduka masu laushi da kuma launuka masu kyau don kwalliya na mutunci da dogayan reguna na mata don kaita kwalliya mai ban sha’awa da kuma kwalliya na masu aji da salo.
Ana yin jeans a launuka daban-daban don ana yin kwalliyar yau da na zamani da ya sauya kama daga fari, baki, ja’a da sauran launuka. Wasu lokutan ana yin rigar Jeans da yadin don kaita kwalliyar yau da kullum.
Safrat Gani