Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Ta Tabbatar Da Mutuwar Wata Mata Da Jirgin Kasa Ya Murkushe A Yau!

0
27

 

Wani jirgin fasinja da ya taso daga Kaduna zuwa Abuja ya murkushe wata mata jar lahira a kan hanyar dogo da ke kusa da tashar jirgin kasa ta Kubuwa, Yayin da matar da ke cikin wata bakar motarta ta yi yunkurin tsallaka layin do go a lokacin da jirgin ke tafiya a game.

Jami’an tsaro sun kwashe ragowarmatar da abin ya shafa da kuma duke mortar da ta lalace daga titin jirgin kasa.

 

Safrat Gani