AN DAURA AUREN YUSUF BUHARI DA ZARAH NASIRU ADO BAYERO AKAN SADAKI NAIRA DUBU (N500,000)

0
140

 

 

A yau 20 ga watan agusta shekara ta 2021 aka daura auren da namiji tilo ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, tare da amaryarsa ‘ya ga sarkin bichi nasiru ado abyero wato zarah. Biki ne wanda ya samu halartar manyan baki kama daga gwamnoni,ministoci,sanatoci,yan majalisa daga kowane shashi na kasar Nigeria. An daura auren ne a garin bichi dake jihar kano,akan sadaki naira na dukan naira har naira dubu (N500,000) wadda minister sheik isah ali pantami ne ya daura auren, wadda mamman daura shi ya ansa auren inda Ahj Aminu dantata ya bada wannan aure.

Ga kadan daga cikin hotunan wannan daurin auren:

 

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here