Bom Ya Kashe Mutane Uku a Jihar Kogi Gabanin Ziyarar Shugaba Buhari!

0
22

 

Mutane uku ne suka mutu sakamakon fashewar bom a yankin Okene na jihar Kogi. Lamarin ya faru ne da safiyar yau Alhamis a fadar Oyinnoyi dake karamar hukumar Okene a jihar.

wannan na zuwa ne sa’o’i kadan da zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari domin kaddamar da wasu ayyuka a jihar.  Sai dai babu tabbas ko fashewar ta kasance sakamakon tashin bam ko kuma harin da aka kai don zuwan shugaban kasa ne.

Daga Safrat Gani