Firaministan Chadi kuma shugaban ‘yan adawa Succes Masra ya yi murabus.
Masra ya miƙa takardar ajiye aikin ne a ranar Laraba.
“Kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙasa ya tanada, a yau na miƙa takardar ajiye aikina...
DA DUMI-DUMI: Shugaban Ƙasar Iran, Ebrahim Raisi da Ministan Harkokin Waje, da Mutanen...
Shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi ya mutu a hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu yana da shekaru 63, kamar yadda kafafen yada labarai na...
DA DUMI-DUMI: Jirgi mai saukar Ungulu dauke da Shugaban Kasar Iran da ministan harkokin...
Ana Ci Gaba Da Binciken Jirgi Wanda yake Ɗauke Da Shugaban Ƙasar Iran Da Ministan Harkoki Waje Ya Faɗi A Gabashin kasar.
Jirgin Mai Ɗauke...
TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI.
TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI
Daga Fatima Abubakar
Sanarwar wadda ke dauke da sa hannun mataimakin Darakta...
Yarima Harry da matarsa na ziyara a Najeriya.Domin gudanar da Gasar Invictus Games ga...
Yarima Harry 'Da ne ga Sarki Charles na uku da Gimbiya Diana, ya kasance tsohon soja wanda ya fafata har sau biyu a karo...
Kasar Saudiyya ta bayyana 11 ga watan Maris a matsayin 1 ga watan Ramadan.
Kasar Saudiyya ta bayyana 11 ga watan Maris a matsayin 1 ga watan Ramadan
Kwamitin Ganin Wata a ƙasar Saudiyya ya Sanar da Ganin Jinjirin...
Jirgin fasinjojin Japan Airlines ya kama da wuta bayan da yayi karo da Jirgin...
Jirgin fasinjojin Japan Airlines ya kama da wuta bayan da yayi karo da Jirgin jigila.
Jirgin saman Japan ya yi karo da na jigilar kaya,Wanda...
Jirgin yakin Burtaniya Ya Isa Najeriya Domin Tallafawa Tsaron Ruwa
A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwan yakin ROYAL na ruwa mai suna HMS Trent ya isa Legas domin bayar da...
Biden ya yabawa ‘Karfin Jagorancin’ Tinubu a matsayin Shugaban ECOWAS
SHUGABA Joe Biden, a ranar Lahadi, ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan “karfin shugabancinsa” a matsayinsa na shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen...
ECOWAS ta ki amincewa da wa’adin mulkin shekara uku na Nijar
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da shirin mika mulki ga gwamnatin Nijar na shekaru uku.
Kwamishinan harkokin siyasa, zaman...