Saturday, April 27, 2024

Wani magidanci ya kashe ‘yayansa hudu tare da matarsa a Faransa

0
Wani magidanci ya kashe 'yayansa hudu tare da matarsa a Faransa ‘Yan sanda a Faransa, sun cafke wani magidanci da ake zargi da amfani da...

Gwamnan Jihar Gombe Ya Taya Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Ganduje Murnar Cika Shekaru...

0
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya taya Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 74 da haihuwa...

Jirgin yakin Burtaniya Ya Isa Najeriya Domin Tallafawa Tsaron Ruwa

0
A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwan yakin ROYAL na ruwa mai suna HMS Trent ya isa Legas domin bayar da...

Biden ya yabawa ‘Karfin Jagorancin’ Tinubu a matsayin Shugaban ECOWAS

0
SHUGABA Joe Biden, a ranar Lahadi, ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan “karfin shugabancinsa” a matsayinsa na shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen...

ECOWAS ta ki amincewa da wa’adin mulkin shekara uku na Nijar

0
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da shirin mika mulki ga gwamnatin Nijar na shekaru uku. Kwamishinan harkokin siyasa, zaman...

Somaliya ta haramta amfani da TikTok da Telegram

0
  Gwamnatin Somaliya ta haramta amfani da shafukan sada zumunta na TikTok da Telegram, da kuma wata manhajar gasar caca ta yanar gizo, tana mai...