ECOWAS ta ki amincewa da wa’adin mulkin shekara uku na Nijar

0
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da shirin mika mulki ga gwamnatin Nijar na shekaru uku. Kwamishinan harkokin siyasa, zaman...

Jirgin yakin Burtaniya Ya Isa Najeriya Domin Tallafawa Tsaron Ruwa

0
A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwan yakin ROYAL na ruwa mai suna HMS Trent ya isa Legas domin bayar da...

Najeriya ta nemi kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

0
Najeriya ta nemi kujera a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya   Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada bukatar a bai wa Najeriya kursiyin a Kwamitin...

Firaministan Chadi kuma shugaban ‘yan adawa Succes Masra ya yi murabus.

0
Masra ya miƙa takardar ajiye aikin ne a ranar Laraba. “Kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙasa ya tanada, a yau na miƙa takardar ajiye aikina...

Biden ya yabawa ‘Karfin Jagorancin’ Tinubu a matsayin Shugaban ECOWAS

0
SHUGABA Joe Biden, a ranar Lahadi, ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan “karfin shugabancinsa” a matsayinsa na shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen...

DA DUMI-DUMI: Jirgi mai saukar Ungulu dauke da Shugaban Kasar Iran da ministan harkokin...

0
 Ana Ci Gaba Da Binciken Jirgi Wanda yake Ɗauke Da Shugaban Ƙasar Iran Da Ministan Harkoki Waje Ya Faɗi A Gabashin kasar. Jirgin Mai Ɗauke...

Gwamnan Jihar Gombe Ya Taya Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Ganduje Murnar Cika Shekaru...

0
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya taya Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 74 da haihuwa...

DA DUMI-DUMI: Shugaban Ƙasar Iran, Ebrahim Raisi da Ministan Harkokin Waje, da Mutanen...

0
Shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi ya mutu a hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu yana da shekaru 63, kamar yadda kafafen yada labarai na...

Yarima Harry da matarsa na ziyara a Najeriya.Domin gudanar da Gasar Invictus Games ga...

0
Yarima Harry 'Da ne ga Sarki Charles na uku da Gimbiya Diana, ya kasance tsohon soja wanda ya fafata har sau biyu a karo...

Wani banki ya Kori ma aikaciyar sa, bayan mare gurbinta da AI

0
Wata tsohuwar ma’aikaciyar banki mai shekaru 65, Kathryn Sullivan, ta rasa aikinta bayan shekaru 25 tana hidima a Commonwealth Bank of Australia (CBA). An...