Kano/Lafiya/Adamu
RAGE MUTUWAR MATA YAYIN HAIHUWA:Gwamnatin Jihar Kano ta Dauki Ma’aikatan Lafiya 1,018
Rawaitowa Daga Adam Muhammad Bichi
Gwamnatin Jihar Kano tare da tallafin asusun labaran kananan yara na Majalisar dinkin duniya, wato UNICEF sun da raba hoton daukar aiki ga Ma’aikatan Lafiya dubu daya da goma sha takwas.
Ma’aikatan da aka dauka sun hada da kwararrun masu karbar haihuwa 380, wadanda za’a raba su kananan yara 18 da aka zaba.
Daya ke magana yayin raba raba aiki ga sababin Ma’aikatan, shekarun Lafiya na Jihar Kano Dakta Abubakar Labaran
ya ce an dauki Ma’aikatan ne domin inganta lafiya a matakin farko.
Ya kara da cewa daukar Ma’aikatan zai rage yawan mace-macen mata da yara yayin haihuwa.
A nasa halin UNICEF na Jihar Kano,
Karanveer Singh,
yabawa Gwamnatin Jihar Kano ya yi domin daukar sabbin Ma’aikatan.
Ya bayyana matakin a matsayin cigaba a fannin lafiya.
Wasu daga cikin sabbin Ma’aikatan sun yi bayar da dakatarr su da kuma jajircewa wajen hadarin da aikin.
Za dai a raba Ma’aikatan ne asibitoci a cikin shirin nan na rage mace,macen mata da jarirai yayin haihuwa
Wallahi Hafsat Ibrahim kawo



