Sunday, May 12, 2024

Biden ya yabawa ‘Karfin Jagorancin’ Tinubu a matsayin Shugaban ECOWAS

0
SHUGABA Joe Biden, a ranar Lahadi, ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan “karfin shugabancinsa” a matsayinsa na shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen...

Gwamnan Jihar Gombe Ya Taya Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Ganduje Murnar Cika Shekaru...

0
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya taya Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 74 da haihuwa...

Jirgin fasinjojin Japan Airlines ya kama da wuta bayan da yayi karo da Jirgin...

0
Jirgin fasinjojin Japan Airlines ya kama da wuta bayan da yayi karo da Jirgin jigila. Jirgin saman Japan ya yi karo da na jigilar kaya,Wanda...

Yarima Harry da matarsa na ziyara a Najeriya.Domin gudanar da Gasar Invictus Games ga...

0
Yarima Harry 'Da ne ga Sarki Charles na uku da Gimbiya Diana, ya kasance tsohon soja wanda ya fafata har sau biyu a karo...

Jirgin yakin Burtaniya Ya Isa Najeriya Domin Tallafawa Tsaron Ruwa

0
A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwan yakin ROYAL na ruwa mai suna HMS Trent ya isa Legas domin bayar da...

Kasar Saudiyya ta bayyana 11 ga watan Maris a matsayin 1 ga watan Ramadan.

0
Kasar Saudiyya ta bayyana 11 ga watan Maris a matsayin 1 ga watan Ramadan   Kwamitin Ganin Wata a ƙasar Saudiyya ya Sanar da Ganin Jinjirin...

Wani magidanci ya kashe ‘yayansa hudu tare da matarsa a Faransa

0
Wani magidanci ya kashe 'yayansa hudu tare da matarsa a Faransa ‘Yan sanda a Faransa, sun cafke wani magidanci da ake zargi da amfani da...