Northern Governors’ Forum Mourns Ondo Governor, Akeredolu
Northern Governors' Forum Mourns Ondo Governor, Akeredolu
The Chairman of the Northern States Governors' Forum and Governor of Gombe State has conveyed his heartfelt condolences...
Gwamnan Jihar Gombe Ya Taya Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Ganduje Murnar Cika Shekaru...
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya taya Shugaban Jam'iyyar APC na Ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 74 da haihuwa...
DUK ZAMAN DA ZAMUYI DA HUKUMAR HISBAH BA ZAI ZAMA MAFITA BA A WAJEN...
Fitaccen Jarumin masana'antar ta kannywood Tahir Muhammad Fagge Wanda aka fi sani da Tahir Fagge ya bayyana cewa kalubalen da Masana antarsu ke fuska,...
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyya Ga Iyalan Adamu Fika
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Alhaji Adamu Fika. Alhaji Adamu fika wanda ya taba rike mukamin shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, ...
Majalisar wakilai ta ƙi yarda a yafe wa ɗalibai kuɗin WAEC da NECO da...
A ranar Laraba 26 ga watan Oktobar 2023 ne Majalisar Tarayya ta yi fatali da roƙon neman amincewa da ƙudiri kan batun ɗaliban sakandare...
DA DUMI DUMI: Kotu ta yanke wa dan sanda Vandi hukuncin kisa ta hanyar...
Babbar kotun jihar Legas da ke zama a dandalin Tafawa Balewa annex, Igbosere, tsibirin Legas ta yanke ma wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda (ASP)...
‘Mahaukaci’ Ya Kashe Mutane Tara A Adamawa
Wani mai tabin hankali ya kashe akalla mutane tara a jihar Adamawa, kafin daga bisani wasu fusatattun mutane suka yi masa duka har lahira.
News...
Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan jihar Benue
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai, al’adu da yawon bude ido na...
Ministan tsaro ya sha alwashin ganin an sako daliban jami’an Zamfara da aka sace
Ministan Tsaro, Mohammed Bello Matawalle ya yi Allah wadai da sace dalibai mata na Jami’ar Tarayya da ke Gusau, Jihar Zamfara.
Matawalle yayin da ya...










