Gwamnatin tarayya Ta Bada Umarnin Rufe Makarantun polytechnic Kan Zabe

0
A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta umurci dukkanin makarantun polytechnic na kasar nan da su rufe har sai bayan babban zabe mai zuwa.  Wannan...

DA DUMI-DUMIN TA:Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin mika mulki a watan mayun...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa kwamitin mika mulki ga shugaban kasa domin saukakawa tare da gudanar da ayyukan mika mulki daga...

Gwamna Badaru ya nada Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse

0
Gwamna  Muhammad Badaru na Jigawa ya amince da nadin Hameem Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse.   Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa...

Tsohon shugaban kasa ya rasu

0
  Tsohon shugaban kasar Pakistan Pervez Musharraf ya rasu a wani asibiti da ke birnin Dubai bayan ya sha fama da rashin lafiya, kamar yadda...

Hukumar ICPC ta sake kama tsohon magatakardar JAMB Dibu Ojerinde

0
  Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta (ICPC) sun sake kama Dibu Ojerinde, tsohuwar magatakardar hukumar shirya jarabawar shiga jami’a...

Bayanan Naira: yan majalisan Wakilai Sun Yi Barazanar Bayar Da Hukuncin Kamo Emefiele da Shugabannin...

0
  Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar bayar da sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da wasu daraktocin bankunan kan...

Mutane 51 ne suka rasa rayukan su a jahar Nasarawa yayin da wani jirgin...

0
Akalla mutane 51 ne aka kashe a wani harin da jirgin sama ya kai a unguwar Rukubi da ke yankin Ekye na jihar Nasarawa. Wani...

31st January Remains The Deadline For The Old Naira Notes – Emefiele

0
  The Governor of Central Bank Of Nigeria, Godwin Emefiele has announced that CBN will not extend the January 31st deadline for the old naira...

CBN ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Su ki Ansan Tsofaffin Naira Daga Bankunan

0
An gaya wa ‘yan Najeriya da su yi watsi da tsohon takardun Naira daga bankuna.  Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wannan umarni ga...

Babu wani bangare a Najeriya da ke karkashin ikon ‘yan ta’addan Boko Haram a Najeriya inji...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya ce Najeriya ta kwato dukkan wuraren da a baya ke karkashin ikon kungiyar Boko Haram da...