Fittacciyar jarumar Kannywood hafsat idris wadda akafi sanni da hafsat barauniya ta aurar da iyarta watto khadija Ibrahim ishaq.
Anyi daurin aure da shagulgulan bikin ne a karshen makon daya gabata,fittattun jarumai da mawaka irin su Ali Nuhu, Mansura Isah, Aisha Humaira, Nazifi Asnanic, Ali Jita, Samira Ahmad, Mama Daso da sauran su duk sun halarci taron shagalin biki.
Ga kayyatattun hotunan biki
Rubutawa: Firdausi Musa Dantsoho