Jaruma rahma sadau tayi murnar cika shekaru 29
Fitacciyar jarumar rahma sadau ta cika shekaru 29 da haihuwa.
Jarumar wanda ta kasance fitacciya kuma ake damawa da ita a kamfanin shirya fina finan...
A sanadiyar mutuwar Ifeanyi, Davido ya auri budurwar sa Chioma a sirrance.
.Davido da Chioma sun sha wahala tare da bakin ciki sakamakon rashin dansu, Ifeanyi Adeleke.
Gistlovers blog ya yi zargin cewa mawakin ya auri Chioma...
Matar Yusuf Buhari, Zahra ta kamala karatunta da first class a fannin Kimiyyar Gine-gine
Matar dan shugaba Buhari, Yusuf Buhari, watto Zahra Bayero, ta kammala karatun digiri na farko a fannin Architectural Science a jami'ar kasar Birtaniya. Surukarta,...
Kotu ta umarci ‘yan sanda da su binciki Safara’u da Ado Gwanja
Kotun Shari’ar Shari’a ta Jihar Kano, Bichi, ta umarci rundunar ‘yan sandan Kano da ta kaddamar da bincike kan Mista 442 Safiyya Yusuf (Safara’u),...
Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya cika shekaru 66 a duniya.
A ranar Laraba ne da ya gabata,Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mairitaya),ya bi sahun daukacin al’ummar Musulmi wajen taya Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad...
Jarumi Ali Nuhu Ya wallafa Sabon Hoton Dan Sa, Ahmad A Yayin Da Yake...
Iyaye da yawa suna ba wa 'ya'yansu daman zabi a lokacin zabar abun da suke so su zama. Shahararren jarumin Kannywood Ali Nuhu ya...
Rayuwa ta na cikin hadari;in ji Hadiza Gabon.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hadiza Gabon, ta shaida wa wata kotun shari’a da ke zamanta a Kaduna cewa rayuwarta na cikin hadari.
Wani ma’aikacin gwamnati mai...
Dan tsohon shugaban kasa, Marigayi Umar Musa ‘Yar’Adua zai daura aure da amaryarsa, Yacine.
An ruwaito cewa Shehu Yar’Adau daya daga cikin ‘ya’yan tsohon shugaban kasa Umar Musa Ya’Adua na shirin auren amaryarsa, Yacine. Za a daura aurensu...
Jaruman Kannywood mata Da Suka janyo cece ku ce a shafukan Sada zumunta
A yayin da jaruman Kannywood ke ci gaba da fuskantar kalubalen sana’a da zamantakewar al’umma a muhallinsu, wasu ‘yan wasan kwaikwayo mata sun tsunduma...
kasashe shida a Duniya Masu yin mulkin Sarauta maimakon Dimokuradiyya
Duk da cewa kashi 90 cikin 100 na dukkan kasashen duniya shugabanni ne da jama’a suka zaba, amma har yanzu muna da wasu kasashen...