Kyawawan Salon dinkin atamfa na Mata A 2022

0
1992

Kwalliyar zamani na yau zamu tattauna ne kan salon Kwalliyar dinkin matan Hausawa. Daya daga cikin kayan da matan Afirka da Najeriya ke sawa zuwa bukukuwa shine Atamfa.

 

Kada a manta, matan Hausawa ma son nuni da ado irin na Arewa ta hanyoyi daban-daban, ciki har da siket da riga, atamfa da aka hada da yadin lashi ko wasu yadi , da dogayen riguna masu kyaun hannu . Mutanen yankin Arewacin Najeriya ana kiransu da yan Arewa ko Hausawa. Shigar Hausawa na nuna al kunya da mutunci. 

 Don haka, idan ke mace ce mai neman abin da zai dace da kamanninki yayin da kike dubiwa ga mutuncin ki, ki sani cewa kin zo wurin da ya dace.  

Dun kuwa ayau zamu jero maku wasu kayattattun dinkunan atamfa na Hausa kamar haka:

  1. Daga:Firdausi Musa Dantsoho