Masarautan jihar bauchi ta yi wa jaruman kannywood aliartwork da jamila nadin sarautan gargajiya

0
249

Masarautan jihar bauchi ta nada fittaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma dan siyasa Ali Muhd Idris wadda akafi sani da Aliartwork da kuma fitacciyar jaruma Jamila Umar Nagudu da Sarautar gargajiya.

 

An nada aliartwork ne a matsayin sardaunan matasa na arewa kuma arewa peace Ambassador, ita kuma jaruma Jamila Umar Nagudu a nada ta a matsayin yarimiyar arewa ta farko.

 

An yin wannan nadin Sarautar gargajiyan ne a yankari dake jihar Bauchi.

 

Ubangiji Allah ya taya su riko Amin.

 

 Daga:Firdausi Musa Dantsoho