OREO MILKSHAKE

0
349

ABUBUWAN BUKATA SUNE:

  • Kankara
  • Biskit in oreo guda takwas
  • Ice cream ludayi biyu
  • Siga cokali biyu
  • Madaran ruwa kofi daya

YADDA AKE HADA OREO MILKSHAKE

  1. Zamu zuba kankara, oreo biskit,ice cream, siga, madaran ruwa sai mu markade su gaba daya.                                                                         
  2. Bayan ya markadu toh oreo milkshake in mu ya hadu, ga daddi ga sauki.
  3. Asha lafiya

 

By: Firdausi Musa Dantsoho