Wasu Yan Fim sun shiga Gasar Yabon Annabi Muhammad S. A. W da jarumi BMB ya sanya

0
261

 


Jarumin Kannywood Bello Mohammed Bello (General BMB) Ya Saka Gasar Ƙalubalen Waƙar Yabon Annabi (S.A.W.)hakanya jawo hankulan yan uwa musulmai dayawa Har da Wasu Daga Cikin Ƴan Fim Sun Shiga Ciki.
Idan mu ka lura yanzu dai sai sanya gasa ake iri iri a masana’antar kannywood wanda shi dauda kahutu rarara ya sanya ta wakoki yayinda lawal Ahmed ya sanya ta karatun alkur’ani mai girma shima fitacen jarumin bello Muhammad bello wanda akafi sanni da General BMB ya sanya ta yabon annabi Muhammad s.a.w.

 Kamar sauran gasar wannan ma an samu manya manyan jaruman kannywood irinsu Ali Nuhu, adam a zango,  aisha humaira,  abdullahi amdaz, hussaini danko, saeed nagudu da ahmad shanawa duk sun shiga wannan gasar domin samun nasu rabo.

Marubuciya: Firdausi Musa Dantsoho