Allah yayi wa Mahaifiyar dan wasan kannywoodHaruna Talle Maifata Rasuwa

0
112

 

Allah yayi wa mahaifiyar Jarumin kannywood Haruna Talle Maifata rasuwa , A yau ranar 13 ga watan junairun 2022. Za ayi jana’izarta a gidanta dake unguwar mil tara a jihar kano.

Haruna Talle maifata ya kasance haifaffen garin Jos ne hihar plateau, jarumi a finan finan kannywood, director da kuma producer a kamfanin shirya fina finai na maifata Movies.

Muna adduar Allah ya jikanta ya sa ta huta.

Amin