How To Make Homemade Ice Cream
Ice cream is a sweetened frozen food typically eaten as a snack or dessert. It comes in different flavours.
After a hot day at work...
Easy Scotch egg
Today we would be teaching you how to make easy and delicious Scotch egg and also we would teach you how to substitute bread...
FATEN TSAKI (CORN GRITS PORRIDGE)
Faten tsaki known as corn grits porridge is a northern Nigeria traditional food made from corn grit.
Faten tsaki is a very delicious delicacy that...
OREO MILKSHAKE
ABUBUWAN BUKATA SUNE:
Kankara
Biskit in oreo guda takwas
Ice cream ludayi biyu
Siga cokali biyu
Madaran ruwa kofi daya
YADDA AKE HADA OREO MILKSHAKE
...
APPLE PIE RECIPE
INGREDIENTS
1) Flour
2) Sugar
3) Salt
4) Baking powder
5) Egg
6) Baking soda
7) Cinnamon
8) Butter cream
FILLINGS:
1. Apple
2. Jam
3. Sugar
PROCEDURE:
1) Put your sugar, salt,...
LEMUN KARAS
Kamar yadda Binciken kimiyya ya bayyana cewa, bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka...
Yadda Ake Hadda Milkshake In Strawberry Da Dabino
Iyayan itacen strawberry da kuma dabino suna da matukar amfani da muhimmanci ga lafiyar jikin mutum.
Shi Dabino na da tsohon tarihin da wasu 'ya'yan...
HOW TO MAKE SUPER SOFT CHOCOLATE MUG CAKE
INGREDIENT
* All-purpose flour 1 cup
*cocoa powder 2 tablespoon
*baking soda ½tSp
*baking powder ½ tsp.
* butter 2tbSp
* oil 2tbSp
* sugar ½cup
*milk 1 cup
* Lemon juice 1...
Amfanin azumi 5 da baka sani ba bisa ga binciken ilimin na kimiya da...
Azumi kamar yadda muka sani na da amfani ga kiwon lafiya da dama, duk da cewan wadannan alfanu kan karawa mutane karfin guiwan yin...
Mashed potatoes
Mashed potatoes abinci ne da yake da saukin hadawa kuma baya bukatan abubuwa hadawa masu yawa ko tsada, yawanci abubuwan da ake hada shi...














