Friday, April 19, 2024

YADDA AKE HADA SHAYIN ZOBO [HABISCUS TEA]

0
Shi de zobo yana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan adam, kamar yadda Masana sukace zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko...

HALAKA KWABO [PEANUT BRITTLE]

0
Halaka kwabo alawa ne da akafi sanin shi a arewacin kasar nijeriya, ana yin shi ne da soyyayen gyada da narkaken siga sa’anan a...

YADDA AKE HADDA BATTERED PLANTAIN

0
Yanna da gundura ace a ko da yaushe idan mutum zai ci plantain sai dai ya soya ko kuma ya dafa, shiyasa yau zamu...

YADDA AKE HADA YOGHURT SALAD

0
Shi wannan salad in na daban ne ba irin waenda kuka saba gani bane, ana hadda wannan salad in ne da yoghurt da kuma...

YADDA AKE HADDA CHOCOLATE CUPCAKE

0
Chocolate cupcake, cake ne amma na chocolate kuma cake ne da ake yinsa a kananan kofin hada cake, yana da zaki ga daddi ga...

YADDA AKE HADA GARIN KUNUN TSAMIYA DA KUNUN TSAMIYA

0
Yin garin kunun tsamiya wanni hanya ne da zaku bi domin rage wa kanku aiki, shi de kunun tsamiya kunu ne da yake da...

KUNUN MADARA (MILK PAP OR MILK PUDDING)

0
  Kunun madara, kunu ne da keda daddi sha, ga kuma saukin yi, baya bukatan kashe kudade da yawa wajan hada shi, kuma madara shine...

YADDA AKE HADDA CORN DOG

0
Da farko de shi corn dog ba da naman kare ake yinsa ba domin wasu idan suka ji corn dog sai su zata naman...

CHINESE CHICKEN FRIED RICE

0
  Abubuwan Bukata Wajan Hada Chinese Chicken Fried Rice:   *Shinkafa 3 cups *Man gyada 6 tbsp *Karas 2 *Peas 1/6 cup *Tattasai 2 *Koren tattasai 2 *kaza 1 *Kwai 2 *Soy sauce 1/6 Cup *Sinadarin...

YADDA  AKE HADA GUGGURU (POPCORN)

0
  ABUBUWAN BUKATA SUNE: * Masarar gugguru(jah) * sugar * butter * madara   YADDA AKE HADAWA   Zaki wanke masararki saiki barta ta bushe akwai kuma wacce ake siyarwa a stores...