YADDA AKE KUNUN AYA
Aya ta kasance abu mai amfani ga lafiyar dan adam ta kasance tanada dandano mai gardi aya tana dauke da sinadadin magnesium,calcium da kuma...
YADDA AKE HADA GUGGURU (POPCORN)
ABUBUWAN BUKATA SUNE:
* Masarar gugguru(jah)
* sugar
* butter
* madara
YADDA AKE HADAWA
Zaki wanke masararki saiki barta ta bushe akwai kuma wacce ake siyarwa a stores...
YADDA AKE HADA GARIN KUNUN TSAMIYA DA KUNUN TSAMIYA
Yin garin kunun tsamiya wanni hanya ne da zaku bi domin rage wa kanku aiki, shi de kunun tsamiya kunu ne da yake da...
Yadda ake hada yoghurt a gida
Yoghurt sanannen abinci ne kuma mai gina jiki, wanda ba kawai yana da sauƙi ba ne kuma ya dace a ci yana da daɗi...
FITATTUN ABINCIN GARGAJIYA GUDA GOMA DA YADDA AKE SARRAFASU
Tuwon masara = masara abinci ne na hausawa wanda akan iya sarrafa ta, ta hanyan daban daban. Zaa samu masara da ruwa, da...
Yadda Ake hada Miyan Taushe Mai Dadi.
Kuna da bukukuwa da kuke ɗaukin yi? Kuna da wani biki da kuka rasa wanni irin miya zaku dafa? Idan eh, ya kamata ku...
MATAKAI DA ZA’A BI WAJAN HADA FANKE(PUFF-PUFF)
Puff puff sananen abinci ne a kasar Nigeria, wadda yawanci za’a gan ana saidawa a hanya a kasar Nigeria.
Shi puff puff ya kasance abinci...
YADDA AKE HADDA CHOCOLATE CUPCAKE
Chocolate cupcake, cake ne amma na chocolate kuma cake ne da ake yinsa a kananan kofin hada cake, yana da zaki ga daddi ga...
Yadda Ake Hadda Faten Wake [Beans Porridge]
Amarya, uwargida kina fuskantan matsala wajan hadda faten wake? Toh wannan naki ne zamu koya maku yadda ake hadda faten wake hadadde.
Shi faten wake...
YADDA AKE HADA LEMUN AYABA NA BANANA SMOOTHIE
Wannan lemun ana hadashi da ayaba ne kuma yana da daddi ga kuma kyau wajan gyara mana fata da kuma lafiyar jikin mu. Ayaba...