Friday, April 26, 2024

YADDA  AKE HADA GUGGURU (POPCORN)

0
  ABUBUWAN BUKATA SUNE: * Masarar gugguru(jah) * sugar * butter * madara   YADDA AKE HADAWA   Zaki wanke masararki saiki barta ta bushe akwai kuma wacce ake siyarwa a stores...

YADDA AKE HADA DAMBUN KAZA { CHICKEN FLOSS}

0
Dambun kaza wanni hanya ne na sarafa kazan mu, ta yadda zamu ji daddin ta. Ayau zamu koya maku yadda ake hadda wannan dambun...

LEMUN KARAS

0
Kamar yadda Binciken kimiyya ya bayyana cewa, bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka...

YADDA AKE HADA GAS MEAT

0
Abubuwan bukata sune: Nama Albasa Bakin masoro Gishiri Kanunfari Kuli2, Ruwa kadan. Tafarnuwa Garin kuli-kuli Man gyada Garin yaji Yadda ake hada gas meat Zaki...

 LEMUN ZOBO {ZOBO DRINK}

0
zobo wani abin sha ne mai dadi da ake sarrafa wa a gidajenmu cikin sauki, mu sha don nishadantuwa. Sai dai,  bayan ga sarrafa shi...

Yadda Ake Hadda Mince Meat Sandwiches

0
A yau zamu hadda sandwich ne amma na nikkakken nama. Shi sandwich ana amfani ne da bredi wajan hadda shi. Wasu na amfani da...

YADDA AKE HADDA GURASA BANDASHE

1
Gurasa sananen abinci ne a arewacin nijeriya wadda ake amfani da flawa wajan hadda ta kuma ake kwadata da kuli-kuli ko a ci shi...

YADDA AKE HADDA CORN DOG

0
Da farko de shi corn dog ba da naman kare ake yinsa ba domin wasu idan suka ji corn dog sai su zata naman...

CHINESE CHICKEN FRIED RICE

0
  Abubuwan Bukata Wajan Hada Chinese Chicken Fried Rice:   *Shinkafa 3 cups *Man gyada 6 tbsp *Karas 2 *Peas 1/6 cup *Tattasai 2 *Koren tattasai 2 *kaza 1 *Kwai 2 *Soy sauce 1/6 Cup *Sinadarin...

Yadda ake hada yoghurt a gida

0
Yoghurt sanannen abinci ne kuma mai gina jiki, wanda ba kawai yana da sauƙi ba ne kuma ya dace a ci  yana da daɗi...