SIYASA 2023: Buhari ya nemi mu cire Osinbajo daga majalisar yakin neman zaben Tinubu...

0
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, Mr. Festus Keyamo ya ce sunan mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo baya cikin...

2023: Kungiyar Yarbawa ta Arewa ta baiwa Tinubu tabbacin samun kuri’u miliyan 20

0
Gabanin zaben 2023, wata kungiya a karkashin kungiyar Yarbawa ta Arewa Agenda for Tinubu (NOYAT), ta tabbatar wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar...

Aisha Buhari ta bukaci a tallafa wa Ilimin yara marasa galihu

0
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta bukaci masu ruwa da tsaki da su tallafa wajen bunkasa ilimi da tattalin arzikin yara marasa galihu a...

Wike ya musanta rahotannin cewa Tinubu ya ba shi tikitin takarar Sanata

0
Mataimaki na musamman ga gwamna Nyesom Ezenwo Wike kan harkokin yada labarai, Kelvin Ebiri, ya musanta rahotannin da ke cewa dan takarar shugaban kasa...

Cin hanci da rashawa ya kawo cikas ga cigaba a Afirka – Shugaba...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a a birnin New York ya koka kan yadda cin hanci da rashawa ya ke jawo cikas ga...

Shugaba Buhari yayi alkawarin kawo karshen rashin tsaro a wannan shekaran

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin kawo karshen rashin tsaro a kasar kafin karshen wannan shekara. Buhari ya ba da wannan tabbacin ne a...

Ambaliyar ruwa ta fitar da mazauna Nasarawa daga gidajen su

0
  Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Nasarawa ta bayyana cewa ambaliyar ruwa ta shafi mutane kasa da 361,000 a kananan hukumomi takwas cikin...

Rashin dakatar da yajin aikin ASUU duk da umurnin kotu be haramta ba inji...

0
Rashin dakatar da yajin aikin ASUU duk da umurnin kotu be haramta ba inji lauy Wani lauya mai kare hakkin dan Adam, Inibehe Effiong, ya...

Tambuwal becomes interim NGF chairman

0
Chairman of the Nigeria Governors’ Forum (NGF) and Ekiti State helmsman, Dr. Kayode Fayemi, yesterday, during the National Economic Council (NEC) meeting, in Abuja,...

Dan kasan China mai shekaru 47 ya kashe budurwansa yar kasan Nijeriya da...

0
 A safiyar yau ne mazauna jihar Kano suka wayi gari da labarin da ke tayar da hankali a zukatan jama’a da kuma yadda aka...