Ministan yada labarai da al’adu Mr Lai Muhammed yace shirya fina-finai na iya kawo...

0
An yi kira ga masu shirya fina-finan Najeriya dasu yi amfani da basirarsu wajen shirya fina-finai don dorewar hadin kan Najeriya da kuma bunkasa...

GWAMNATI ZA TA IYA SANYA MASANA’ANTAR KERE-KERE TA JAWO HANKULAN MASU ZUBA JARI.

0
Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani Aliyu, ta bayyana cewa babbar hanya daya tilo da gwamnati za ta iya sanya masana’antar...

DPO mai murabus na harabar FCTA Rahma Thomas, ta yi kira ga hadin gwiwa...

0
Domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi a Abuja, babban birnin tarayya (FCT), an gargadi jami’an tsaro musamman jami’an ‘yan sanda da su kasance...

Sakon Sallah daga shugaba Muhammadu Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata tare da sauran al’ummar Musulmi a filin faretin Barrack na Mambila, Abuja, domin gabatar...

Bikin Sallah:FCTA ta raba kayan abinci ga marasa karfi.

0
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta bayar da tallafin buhunan shinkafa 60, katun man kayan lambu 60 da kuma shanu ga talakawa...

Bikin fina-finan Abuja zai bunkasa harkokin yawon bude ido – Minista

0
Karamar ministar babban birnin tarayya, Dr. Ramatu Aliyu a yau Alhamis, ta ce bikin fina-finan na Zuma da ke tafe zai bunkasa harkokin yawon...

Hukumar FCTA tayi fadakarwa kan zubar da shara ba bisa ka’ida ba.

0
Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kaddamar da yaki kan zubar da shara a cikin birnin. Da yake jawabi a taron kaddamar da yakin neman...

Dakta Ramatu Tijjani Aliyu ta yi kira ga sarakunan gargajiya game da lamarin tsaro...

0
Biyo bayan rahotannin rashin tsaro da aka samu a wasu kananan hukumomin babban birnin tarayya, karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani...

Press Briefing by Northern Broadcast Media Owners Association, NBMOA.

0
Press Briefing by Northern Broadcast Media Owners Association, NBMOA, Held at Hawthorne Siutes, Area 11, Garki, Abuja, on Tuesday, 26th April, 2022.* 1. One...

QISMUD-DA’AWA TA RUFE TARON TAFSIR NA RAMADAN DA TAKE KADDAMARWA A ABUJA.

0
Kungiyar Qismud-da'awa karkashin jagorancin Malama Halimatu Saeed ta rufe taron tafsir na watan Ramadan rana ta 23 sherkara 1443 da ya zo daidai da...