Wasu yan bindiga sun kai hari cibiyar horaswa na INEC a Anambra

0
  Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari  makarantar sakandare ta Ukpor  wurin da Hukumar Zabe Mai Zaman...

Mu Ba Masau kudi bane, Na Nemi Naira Miliyan Biyu A Wajan Matar Shettima  A...

0
SANATA Oluremi Tinubu, uwargidan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ta bayyana cewa ta roki matar abokin takarar mijinta,...

Gwamnatin tarayya Ta Bada Umarnin Rufe Makarantun polytechnic Kan Zabe

0
A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta umurci dukkanin makarantun polytechnic na kasar nan da su rufe har sai bayan babban zabe mai zuwa.  Wannan...

Dan takarar kujerar Shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu yayi ganawar...

0
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari  yana wata ganawar sirri da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, a fadarsa...

DA DUMI-DUMIN TA:Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin mika mulki a watan mayun...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa kwamitin mika mulki ga shugaban kasa domin saukakawa tare da gudanar da ayyukan mika mulki daga...

Kotun koli ta tabbatar da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan a matsayin dan takarar sanata na...

0
A hukunci mafi rinjaye da aka yanke a ranar Litinin, kotun kolin ta amince da daukaka karar da jam’iyyar APC ta shigar kan takarar...

Gwamna Badaru ya nada Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse

0
Gwamna  Muhammad Badaru na Jigawa ya amince da nadin Hameem Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse.   Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa...

Tsohon shugaban kasa ya rasu

0
  Tsohon shugaban kasar Pakistan Pervez Musharraf ya rasu a wani asibiti da ke birnin Dubai bayan ya sha fama da rashin lafiya, kamar yadda...

2023 AND THE SABOTAGE GALORE.

0
Billions of dollars were expended in the development of critical infrastructure needed for economic growth and expansion. The most remarkable is the renewal of...

Naja’atu Mohammed tsohuwar Darakta a Jam’iyyar APC ta caccaki tsohuwar jam’iyyarta yayin da aka...

0
Tsohuwar Darakta a kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, Hajia Naja’atu Mohammed, ta fice daga tsohuwar...