Thursday, May 2, 2024

Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani

0
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...

Independent National Electoral Commission (INEC) has urged Nigerians to file lawsuits against candidates who...

0
Independent National Electoral Commission (INEC) has urged Nigerians to file lawsuits against candidates who submit false certificates to the electoral body. This came as the...

Mu leka zuwa ga Fitattun matan Nijeriya guda shida da aka zaba a matsayin...

0
An dade ana muhawara kan inganta shigar mata a harkokin siyasa da shugabanci amma abin sha’awa shi ne, a cikin shekaru 60 da Najeriya...

Gwamnatin Nijar ta karrama wasu yan Najeriya,Alhaji Aliko Dangote da wasu Gwamnoni biyu

0
Gwamnatin Nijar ta karrama wasu 'yan Najeriya shida da suka hada da shugaban rukunin Dangote Aliko Dangote da wasu gwamnoni biyu.  “Don murnar zagayowar ranar...

Adeleke wins Osun governorship election with 403,371 votes.

0
The Independent National Electoral Commission has declared the candidate of the Peoples Democratic Party, Senator Ademola Adeleke, the winner of the Osun governorship election. The...

Zababben shugaban kasa ya yi ganawar sirri da Betara

0
A ranar Talata ne dan takarar shugaban kasa a majalisar wakilai ta 10, Muktar Betara, ya yi wata ganawar sirri da zababben shugaban kasa,...

Gwamnatin Katsina Ta Kafa Kwamitin Binciken Kisan Hakimin Kauye Da ‘Yan Bindiga Suka Yi

0
  Gwamnatin Katsina ta kafa wani kwamiti da zai binciki kisan hakimin kauyen Dabaibayawa da ke karamar hukumar Batagarawa a jihar. Isah Miqdad, mai taimaka wa...

Karin Farashin Man Fetur: Gwamnatin tarayy Na Aiki Don Sauƙaƙe Radaddin da yan Najeriya...

0
Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) George Akume yana tabbatar wa ‘yan Najeriya shirin gwamnati na rage radadin tashin farashin man fetur. Tun bayan cire tallafin man...

ATIKU DA OBI SUN DAUKAKA KARA GAME DA SAKAMAKON ZABEN SHUGABAN KASA DA AKA...

0
Yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party da na Labour Party, Atiku Abubakar da Peter Obi sun garzaya kotun zaben shugaban kasa...

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya Nada Farfesoshi Biyu, Dan Ajimobi, Dan Jarida, Da Wasu...

0
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Jibrin Barau, ya nada Farfesa Muhammad Ibn Abdullahi a matsayin shugaban ma’aikata; Farfesa Bashir Muhammad Fagge, Mashawarci na Musamman...