HOTON JARUMI  SHU’AIBU LALISCO YA JAWO MASA CHACHAKA AKAN ZARGIN YANA ANFANI DA MAN  BLEACHING

0
414

Jarumi shu’aibu lilisco  ya kasance fitattcen jarumi a Kannywood, wadda ya fito a fina-finai da dama kuma yake koyar da rawa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood. Jarumin ya kasance daya daga cikin jarumai da suka dadde anna damawa dasu a kamfanin.

Wanni hoton jarumin, da dandalin  fim magazine suka wallafa ya jawo masa chachaka wanda nan take jama’a su kayi  wa jarumin kacha kacha akan zargin yana anfani da man bleaching. Haka zalika idan mutum ya lura da hoton da kyau zai ga alamun tambaya game da yanayin fatan jarumin.

Rubutawa: Firdausi Musa Dantsoho