ALLAH KADAI YASAN KAJI NAWA NACI A DUNIYA  INJI MAWAKI DJ AB

0
498

Fittaccen mawakin gambari  wandda yayyi fice a arewacin nijeriya dama wasu kasashe dj Ab ya dadde yana bayyana wa masoyan akan irin son da yake wa abinci inda a lokuta dayawa  ya kanyi raha da nuna cewa shi  acici ne.

A wannan karon ma a shafin nasa na sada zumunta umin ya bayyana cewa Allah kadai yasan kaji nawa mutu yaci a duniya.

Wannan rubutun ya jawo hankulan masoyansa da yawa inda su ka ta bayyana ra’ayoyin su daban daban game da abun da jarumin ya wallafa.

Kuma masu karatu ko zaku iya chanka ko kaji nawa jarumin yaci zuwa yanzun?

Rubutawa: Firdausi Musa Dantsoho