Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11 ga watan Oktoba 2022

0
44

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11 ga watan Oktoba 2022 inda yake mika lambar yabo na CFR ga mai martaba satkin Gombe Dr.Abubakar Shehu Abubakar III a  taron karramawar kasa a Abuja.

Shugaba Buhari yana mika lambar yabo ta Commander of the Federal Republic (CFR)domin karramawa.inda kuma ya mika lambar yabo na (GCON)Grand Commander of of the order of the Niger ga shugabar kungiyar WTO Dr. Ngozi Okonjo Iweala yayin da take jagorantar taron gabatar da karramawar kasa a Abuja a ranar 11 ga Oktoba 2022

Shugaba Buhari yana mika lambar girmamawa ta Grand Commander of the Order of the Niger (GCON) ga Mataimakin Sakatare na Majalisar Dinkin Duniya. Janar Amina Mohammed yayin da yake jagorantar taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11 ga Oktoba 2022

Shugaba Buhari yana mika lambar girmamawa ga Ooni na Ife HRM Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi Ojaja II yayin da yake jagorantar taron karramawar kasa a Abuja ranar 11 ga watan Oktoba 2022.

Shugaba Buhari yana mika lambar girmamawa ga Olu of Warri HRM Ogiame Atuwatse III yayin da yake jagorantar taron karramawar kasa a Abuja ranar 11 ga Oktoba 2022.

Shugaba Buhari yayin da yake mika lambar yabo ga jami’in hukumar kula da harkokin gwamnatin tarayya Amb. Lawal Kazaure yayin da yake jagorantar taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11 ga Oktoba 2022

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da yake mika lambar yabo ga mai ba da shawara na musamman kan harkokin yada labarai Femi Adesina yayin da yake jagorantar taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11 ga Oktoba, 2022.

Shugaba Buhari yayin da yake mika lambar yabo ga shugaban kasar Sabiu Tunde yayin da yake jagorantar taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11 ga Oktoba, 2022.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da yake mika lambar yabo ga fitaccen mawaki Teniola Apata (TENI) yayin da yake jagorantar taron karramawar kasa a Abuja ranar 11 ga watan Oktoba 2022.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana mika lambar girmamawa ga Imam Abdullahi Abubakar (Imam wanda ya ceci kiristoci 300 a jihar Filato) yayin da yake jagorantar taron karramawar kasa a Abuja ranar 11 ga watan Oktoba 2022.

Daga Ga Fatima Abubakar.