Yadda ake hada lemun pina colada

0
505

Ayau, zamu kawo maku yadda ake hadda lemu mai daddi da saukin haddawa.shi wannan lemun babu giya a ciki ko kadan kuma zamuyi amfanin da iyayan itace wadda suke da amfanin ga jikin dan adam.

Abubuwan bukata sune:

  • Abarba
  • Madaran kwakwa watto coconut milk
  • Lemun abarba
  • Siga
  • kankara

yadda ake hada pina colada

  1. zaki zamu blender inki mai karfi wadda zai iyya jure wahala sai ki zuba abarban ki mai kankara.                                       
  2. Bayan kin zuba abarbanki sai ki sa kankara, madaran kwakwanki,lemun abarba da siga ki nika su gabaki daya.
  3. Toh lemunki ya hadu sai ki samu kofin ki, ki zubz a ciki kasha da sanyin sa.

 

Marubuciyya: Firdausi Musa Dantsoho