YADDA ZAMU GYARA GASHIN MU

0
331

 

 

Gashi wani abune wanda ke matukar karawa mace kyau da kima, shi yasa yake da kyau mu rinka gyara gashin kan namu akai akai kuma a duk abun gyaran gashi ba kamar hulba, ga masu son gashin nasu yayi tsawo da sheki zaki hada garin hulba da man kwakwa wato coconut oil,ki gauraya sosai sai ki shafa akan ki, ki barshi yayi awa daya koma fiye da hakan kuma zaki rinka yin hakan Kaman sau biyu a sati, sannan zakiyi na mako uku yana kara tsawon gashi, kuma gashin kanki zaiyi kyau da sheki kuma yana hana karyewar gashi.
Ga masu amosani, watau dan druff zaki hada hulba da apple cider watau ruwan khal ki shafa a kanki da daddare ki barshi har gari ya waye, gabaki daya amosanin zasu mutu kuma gashin ki zai yi kyau.
DAGA FAIZA A. GABDO