A GIDAN UBAN WA NACE NA SHIRYA YIN AURE GA DUK WANDA YAKE SONA INJI JARUMA RAHMA SADAU

0
350

Fittaciyar jaruma mai  tashe na Kannywood da nollywood watto jaruma rahma sadau ta nuna  baccin ranta game da mayarda zazzafan martani ga mutani da suke yadda labarin kanzo kerege cewa ta shirya yin aure ga duk wanda yake sonta ya fito.

Jarumar ta bayyana cewa wannan labarin cewa karya ne aka mata, kuma babu uban data fadawa hakan inji jarumar.

A karshe jarumar tayi kira mutanin dake yadda labaran karya a matsayin mutani marasa hankali da tuna ni.

Rubutawa: Firdausi Musa Dantsoho