TAMBAYAN DA YAFI BANI HAUSI SHINE YAUSHE ZAKAYI AURE INJI MORELL

0
155

Shaharreren mawakin hip hop na arewacin nijeriya daga borno watto Musa Akilla wanda akafi sani da Morell ya bayyana abun da yafi cin mai tuwo a kwarya,a hirar da bbc hausa tayi da mawakin yayyin da aka mai tambaya game dashi da abun da ya shafi rayuwarsa.

Mawakin ya bayyana cewa abun da ya fi faranta mashi rai shine ya ga  yanuwa da abokai suna farin ciki idan ya saki waka,ya kuma bayyana cewa ya fara son wakoki tun yana dan karami kuma yafara rawa tun yana makarantan  sekandri daga nan kuma sai ya fara rubuta na shi wokokin.

A hiran, mawakin ya bayyana cewa babu tambayan da yafi bashi haushi Kaman idan mutani daga gannin ka sai suce yaushe zakayi aure.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here