Tsohon shugaban kasa ya rasu

0
  Tsohon shugaban kasar Pakistan Pervez Musharraf ya rasu a wani asibiti da ke birnin Dubai bayan ya sha fama da rashin lafiya, kamar yadda...

Jerin shugabannin kasar masu kankantan shekaru a duniya

0
    Jerin sunayen shugabanin mafi karancin shekaru a duniya ya kunshi manyan matasan shugabannin da ke mulkin kasarsu tun suna kanana.   Wasu daga cikin waɗannan shugabannin...

Amfanin lemun tumatir guda biyar wajan gyaran fuskan mu

0
  Idan ana maganar maganin gida kowa na da shi a gidansa, tumatur na daya daga cikin abubuwan da aka fi sani da kuma shahara. Ina...

Bayanan Naira: yan majalisan Wakilai Sun Yi Barazanar Bayar Da Hukuncin Kamo Emefiele da Shugabannin...

0
  Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar bayar da sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da wasu daraktocin bankunan kan...

CBN ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Su ki Ansan Tsofaffin Naira Daga Bankunan

0
An gaya wa ‘yan Najeriya da su yi watsi da tsohon takardun Naira daga bankuna.  Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wannan umarni ga...

KWALLIYAN AMARE A JAHAR BORNO A RANAR WUSHE WUSHE SU.

0
  Wushe wushe al'adan kanuri ne da akeyi kafin ranar aure. Yawanci ranar juma'a ake bikin. Wushe wushe yana nufin tarban dangin angon yayinda sukazo...

Babu wani bangare a Najeriya da ke karkashin ikon ‘yan ta’addan Boko Haram a Najeriya inji...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya ce Najeriya ta kwato dukkan wuraren da a baya ke karkashin ikon kungiyar Boko Haram da...

Gwamnoni sun gayyaci Emefiele kan sake fasalin Naira

0
  Gwamnonin jihohin kasar nan 36 sun gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, kan manufar cire kudi da kuma sake fasalin kudin Naira. Kungiyar...

An Saki Tsohon Minista Ikira Aliyu Bilbis Daga Gidan Yari

0
An saki tsohon ministan yada labarai, Alhaji Ikra Aliyu Bilbis daga gidan yari. Naija News ta ruwaito cewa an damke jigo na jam’iyyar PDP...

Gwamnatin Buhari Ta Bude Gadar Neja ta Biyu Na Tsawon Kwanaki 30

0
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ce za a bude gadar Neja ta biyu na tsawon wata guda. Naija News ta rahoto cewa Ministan Ayyuka...