Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Karin Albashi 114% Ga Tinubu, Shettima, Gwamnoni, Da Sauransu.
Hukumar Kula da Harakokin Kudi, (RMAFC) ta amince da karin kashi 114 na albashin zababbun ‘yan siyasa da suka hada da shugaban kasa, mataimakin...
Masarautan jihar bauchi ta yi wa jaruman kannywood aliartwork da jamila nadin sarautan gargajiya
Masarautan jihar bauchi ta nada fittaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma dan siyasa Ali Muhd Idris wadda akafi sani da Aliartwork da kuma fitacciyar...
Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Asibitin Da Ke Da Ma’aikata Biyu
Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai zaman kansa mai suna Choice Clinic...
BABBAN TARON KUNGIYAR YADA LABARAI TA NAJERIYA KARO NA 76.
A yau ne 22 ga watan maris 2022,kungiyar yada labarai ta Najeriya ke gudanar da babban taron ta karo na 76 a Abuja.
Taron wanda...
SHUGABA MUHAMMADU BUHARI YA RATTABA HANNU KAN DOKAR GYARAN ZABE NA 2022,WANDA AKA YIWA...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu kan kudurin dokar gyaran zabe a zauren majalisar da ke fadar Shugaban kasa a Abuja a yau...
Ina Son wadda zasu gaji mulki su cigaba da Yakin Da Cin Hanci Da Rashawa –...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna fatansa na ganin harsashin da gwamnatinsa ta kafa a yakin da ake yi da cin hanci da rashawa...
Dan tsohon shugaban majalisar dattawa ya mutu a shekaru 51 bayan ya sha fama...
Tsohon shugaban majalisar dattijai, David Mark, ya tabbatar da mutuwar dansa na farko, Tunde, kuma ya bayyana yadda Biochemist in ya mutu bayan ya...
Yan Bindiga Sun Sace Kwamishina A Nasarawa
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Nasarawa, Yakubu Mohammed Lawal.
An ce an sace Lawal ne daga gidansa da...
Akwai yuwuwar karin albashi 100% ga malaman jami’o’i da ke yajin aiki yayin da...
Alamu mai karfi na nuna cewa malaman jami’o’in da ke yajin aiki a karkashin kungiyar malaman jami’o’in za su samu karin albashin kashi 100,...
WE ARE NOT RECRUITING-FCT HOSPITAL CAUTION PUBLIC.
We're not recruiting - FCT Hospital
The FCT Hospital Management Board has disowned a post currently trending on social media claiming that it is receiving...