Gwamnoni sun gayyaci Emefiele kan sake fasalin Naira

0
  Gwamnonin jihohin kasar nan 36 sun gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, kan manufar cire kudi da kuma sake fasalin kudin Naira. Kungiyar...

An Saki Tsohon Minista Ikira Aliyu Bilbis Daga Gidan Yari

0
An saki tsohon ministan yada labarai, Alhaji Ikra Aliyu Bilbis daga gidan yari. Naija News ta ruwaito cewa an damke jigo na jam’iyyar PDP...

Gwamnatin Buhari Ta Bude Gadar Neja ta Biyu Na Tsawon Kwanaki 30

0
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ce za a bude gadar Neja ta biyu na tsawon wata guda. Naija News ta rahoto cewa Ministan Ayyuka...

Da Duminsa: Jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki ya rasu

0
Rahotanni da ke fitowa a safiyar ranar Alhamis sun tabbatar da cewa jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki, ya rasu. Naija News ta...

Jerin Kasashen Afirka 4 da suka kai wasan daf da na kusa da karshe...

0
Bayan shekaru 92 da yunkurin 49, wata tawagar Afirka ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya. Morocco ta zama tawaga...

Gwaje-gwajen kiwon lafiya guda hudu da yakamata masu shirin yin aure suyi kafin...

0
Aure alkawari ne na rayuwa wanda yakamata a dauki shi da mahimmanci. Lokacin da masoya suka yi aure ba tare da sanin yanayin lafiyarsu...

Kyawawan Salon dinkin atamfa na Mata A 2022

0
Kwalliyar zamani na yau zamu tattauna ne kan salon Kwalliyar dinkin matan Hausawa. Daya daga cikin kayan da matan Afirka da Najeriya ke...

Jaruma rahma sadau tayi murnar cika shekaru 29

0
  Fitacciyar jarumar rahma sadau ta cika shekaru 29 da haihuwa. Jarumar wanda ta kasance fitacciya kuma ake damawa da ita a kamfanin shirya fina finan...

Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani

0
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...

Zargin kasafin kudi: Kwamitin majalisar dattawa ta kalubalanci ministan kudi

0
A jiya ne kwamitin majalisar dattawa mai kula da kasafin kudi ta kalubalanci ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Misis Zainab Ahmed,...