Ana Gudanar Da Bikin Rantsar Da Ministoci A Fadar Shugaban Kasa

0
Ana gudanar da bikin rantsar da sabbin ministoci 45 da aka nada a babban dakin taro na fadar gwamnatin tarayya, Abuja. Wannan dai na zuwa...

ECOWAS ta ki amincewa da wa’adin mulkin shekara uku na Nijar

0
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da shirin mika mulki ga gwamnatin Nijar na shekaru uku. Kwamishinan harkokin siyasa, zaman...

Somaliya ta haramta amfani da TikTok da Telegram

0
  Gwamnatin Somaliya ta haramta amfani da shafukan sada zumunta na TikTok da Telegram, da kuma wata manhajar gasar caca ta yanar gizo, tana mai...

Shugaba Tinubu Zai Rantsar Da Sabbin Ministoci A Ranar Litinin

0
A ranar litinin ne shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin da aka ba su mukamai. Hakan na kunshe ne a cikin wata...

JERIN SUNAYEN MINISTOCI DA SHUGABA BOLA TINUBU YA NADA A YAU.

0
A ranar Laraba ta yau ne shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana sunayen ministocinsa. A cikin jerin sunayen da wakilinmu ya samu a Abuja, an...

Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock

0
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...

Gwamnatin Jihar Abia Ta Hana Zirga Zirgan Babur A Aba, Umuahia

0
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bayar da umarnin hana zirga-zirgar masu tuka babura da aka fi sani da okada a cikin garin Umuahia...

Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai

0
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...

Hauhawar Farashin Dala: Dillalan Man Fetur Sun Bada Shawarar Karin Kudin Man Fetur Zuwa...

0
Yan kasuwar mai, a ranar Lahadin , sun nuna cewa farashin Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur, zai tashi tsakanin...